Saturday, 12 February 2022

KALAMAN SOYAYYA


Masoyiyata ina neman alfarmar da ki mallaka min zuciyar ki, na dad’e da mallaka miki tawa lokuta masu yawa da suka shud’e abokai ma shaida ne, bayan ya kasance kin mallaka min ita ni kuma zan had’a su na d’aure su waje guda da sarkar soyayya mai karfi na jefa makullin a cikin tekun maliya. Ki amince ina son ki wannan shi ne burina. Ki huta lafiya.

daga na'aliyah baure

No comments:

Post a Comment